Tafsirin Sura Az-Zumar 39:32

﴿فَمَنْ أَظْلَمُ مِمَّن كَذَبَ عَلَى اللَّهِ وَكَذَّبَ بِالصِّدْقِ إِذْ جَاءَهُ أَلَيْسَ فِي جَهَنَّمَ مَثْوًى لِّلْكَافِرِينَ﴾

Fassarar ma'ana

To, wãne ne mafi zãlunci daga wanda ya yi ƙarya ga Allah, kuma ya ƙaryata gaskiya a lõkacin da ta jẽ masa? Shin bãbu mazauni a cikin Jahannama ga kãfirai?

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Imam Ibn al-Qayyim

والكذب على الله يستلزم التكذيب بالحق والصدق«إعلام الموقعين عن رب العالمين» 4/133
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (39:31)Aya ta gaba (39:33)