Tafsirin Sura Muhammad 47:11

﴿ذَٰلِكَ بِأَنَّ اللَّهَ مَوْلَى الَّذِينَ آمَنُوا وَأَنَّ الْكَافِرِينَ لَا مَوْلَىٰ لَهُمْ﴾

Fassarar ma'ana

Wancan! Sabõda lalle Allah ne Majiɓincin waɗanda suka yi ĩmãni, kuma lalle, kafirai bãbu wani majiɓinci a gare su.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Shaikhul Islam Ibn Taimiyya

فكل مؤمن تقي فهو ولي الله، والله وليه.«الإمامة في ضوء الكتاب والسنة» 1/32
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (47:10)Aya ta gaba (47:16)