Tafsirin Sura Al-An'aam 6:115

﴿وَتَمَّتْ كَلِمَتُ رَبِّكَ صِدْقًا وَعَدْلًا لَّا مُبَدِّلَ لِكَلِمَاتِهِ وَهُوَ السَّمِيعُ الْعَلِيمُ﴾

Fassarar ma'ana

Kuma kalmar Ubangijinka tã cika, tanã gaskiya da ãdalci. Babu mai musanyãwa ga kalmõminSa, kuma Shi ne Maiji, Masani.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Shaikhul Islam Ibn Taimiyya

فإنما يراد به الجملة التامة«الفتاوى الكبرى لابن تيمية» 5/215

Imam Ibn al-Qayyim

فالشريعة المنزلة من عند الله لا تصدق كاذبا، ولا تنصر ظالما.«الطرق الحكمية» 1/81
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (6:114)Aya ta gaba (6:118)