Tafsirin Sura Al-Infitaar 82:13

﴿إِنَّ الْأَبْرَارَ لَفِي نَعِيمٍ﴾

Fassarar ma'ana

Lalle ne, mãsu ɗã'ã ga Allah, dãhir, suna cikin ni'ima.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Imam Ibn al-Qayyim

مختص بيوم المعاد فقط، بل هؤلاء في نعيم في دورهم الثلاثة، وهؤلاء في جحيم في دورهم الثلاثة«الجواب الكافي لمن سأل عن الدواء الشافي أو الداء والدواء» 1/121
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (82:12)Aya ta gaba (82:14)