Tafsirin Sura Al-Infitaar 82:14

﴿وَإِنَّ الْفُجَّارَ لَفِي جَحِيمٍ﴾

Fassarar ma'ana

Kuma lalle ne, fãjirai, dãhir, sunã cikin Jahĩm.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Imam Ibn al-Qayyim

بل هؤلاء في نعيم في دورهم الثلاثة، وهؤلاء في جحيم في دورهم الثلاثة«الجواب الكافي لمن سأل عن الدواء الشافي أو الداء والدواء» 1/121
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (82:13)Aya ta gaba (82:17)