Tafsirin Sura Al-Mutaffifin 83:7

﴿كَلَّا إِنَّ كِتَابَ الْفُجَّارِ لَفِي سِجِّينٍ﴾

Fassarar ma'ana

Haƙĩƙa lalle ne littãfin fãjirai dãhir, yana a cikin Sijjĩn.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Imam Ibn al-Qayyim

Abin da ya ruwaito daga wasu

محمد بن كعب القرظي حكاه «رقم الله سبحانه كتاب الفجار فى أسفل الأرض»«طريق الهجرتين وباب السعادتين» 1/68
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (83:6)Aya ta gaba (83:14)