Tafsirin Sura Al-Muminoon 23:51

﴿يَا أَيُّهَا الرُّسُلُ كُلُوا مِنَ الطَّيِّبَاتِ وَاعْمَلُوا صَالِحًا إِنِّي بِمَا تَعْمَلُونَ عَلِيمٌ﴾

Fassarar ma'ana

Yã ku Manzanni! Ku ci daga abũbuwa mãsu dãɗi kuma ku aikata aikin ƙwarai. Lalle Nĩga abin da kuke aikatãwa, Masani ne.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Shaikhul Islam Ibn Taimiyya

Abin da ya ruwaito daga wasu

قتادة (في: وإن هذه أمتكم أمة واحدة) استشهد به «أي دينكم دين واحد. وربكم رب واحد. والشريعة مختلفة.»«مجموع الفتاوى» 14/327
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (23:35)Aya ta gaba (23:52)