Tafsirin Sura Aal-i-Imraan 3:61

﴿فَمَنْ حَاجَّكَ فِيهِ مِن بَعْدِ مَا جَاءَكَ مِنَ الْعِلْمِ فَقُلْ تَعَالَوْا نَدْعُ أَبْنَاءَنَا وَأَبْنَاءَكُمْ وَنِسَاءَنَا وَنِسَاءَكُمْ وَأَنفُسَنَا وَأَنفُسَكُمْ ثُمَّ نَبْتَهِلْ فَنَجْعَل لَّعْنَتَ اللَّهِ عَلَى الْكَاذِبِينَ﴾

Fassarar ma'ana

To, wanda ya yi musu da kai a cikinsa, a bãyan abin da ya zo maka daga ilmi, to ka ce: "Ku zo mu kirãyi, 'yã'yanmu da 'yã'yanku da mãtan mu da mãtanku da kanmu da kanku sa'an nan kuma mu ƙanƙantar da kai sa'an nan kuma mu sanya la'anar, Allah a kan maƙaryata."

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Shaikhul Islam Ibn Taimiyya

ومعلوم أن المراد بالذي جاءك من العلم في هذه الآيات إنما هو ما جاءه من القرآن كما يدل عليه سياق الآيات،«الفتاوى الكبرى لابن تيمية» 6/482

Imam Ibn al-Qayyim

Abin da ya ruwaito daga wasu

غير مسمى في المقطع حكاه «أقبل مشتملا على الحسن والحسين - رضي الله عنهما - في خميل له، وفاطمة - رضي الله عنها - تمشي عند ظهره للمباهلة،»«زاد المعاد في هدي خير العباد» 3/553
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (3:59)Aya ta gaba (3:64)