Tafsirin Sura Al-Muminoon 23:111

﴿إِنِّي جَزَيْتُهُمُ الْيَوْمَ بِمَا صَبَرُوا أَنَّهُمْ هُمُ الْفَائِزُونَ﴾

Fassarar ma'ana

Lalle ne Nĩ Inã sãka musu a yau, sabõda abin da suka yi wa haƙuri. Dõmin lalle ne sũ sũ ne mãsu sãmun babban rabo.

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Imam Ibn al-Qayyim

وجعل الفوز بالجنة والنجاة من النار لا يحظى به الا الصابرون فقال تعالى {إني جزيتهم اليوم بما صبروا أنهم هم الفائزون}«عدة الصابرين وذخيرة الشاكرين» 1/12
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (23:101)Aya ta gaba (23:115)