Tafsirin Sura Az-Zukhruf 43:86

﴿وَلَا يَمْلِكُ الَّذِينَ يَدْعُونَ مِن دُونِهِ الشَّفَاعَةَ إِلَّا مَن شَهِدَ بِالْحَقِّ وَهُمْ يَعْلَمُونَ﴾

Fassarar ma'ana

Kuma waɗanda suke kira baicin Sa ba su mallaki cẽto ba, fãce wanda ya yi shaida da gaskiya, kuma sũ, sunã sane (da haka).

Hausa Translation - Abu Bakr Jumi — v1.2.2 · QuranEnc.com

An kawo maganganun limaman biyu da Larabci na asali, kalma bayan kalma, tare da madogara.

Shaikhul Islam Ibn Taimiyya

فإن أحدا - ممن يدعي من دونه - لا يملك الشفاعة بحال. ولكن الله إذا أذن لهم شفعوا من غير أن يكون ذلك مملوكا لهم.«مجموع الفتاوى» 14/397

Abin da ya ruwaito daga wasu

مجاهد والبغوي (المستثنون: عيسى وعزير والملائكة) حكاه «هم عيسى وعزير والملائكة. فإنهم عبدوا من دون الله. ولهم الشفاعة.»«مجموع الفتاوى» 14/401

Imam Ibn al-Qayyim

أي أخبر به، وتكلم به عن علم، والمراد به التوحيد.«الطرق الحكمية» 1/171
Bude a cikin tafsiri mai mu'amala (cikakkun rubutu)
Ayar da ta gabata (43:84)Aya ta gaba (43:87)